iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar India Pranab Mukherjee ya aike da sakon taya murnar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiyyah ga al'ummar Iran baki daya.
Lambar Labari: 3481332    Ranar Watsawa : 2017/03/21